Thomas Babington Macaulay (Nijeriya)

Thomas Babington Macaulay (Nijeriya)
Rayuwa
Haihuwa Kissy (en) Fassara, 17 ga Janairu, 1826
ƙasa Najeriya
Mutuwa 17 ga Janairu, 1878
Makwanci Lagos
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Agana)
Ƴan uwa
Mahaifi Samuel Ajayi Crowther
Abokiyar zama Abigail Crowther (en) Fassara
Yara
Karatu
Makaranta Fourah Bay College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a mai karantarwa

Thomas Babington Macaulay (17 Janairu 1826 – 17 Janairu 1878 ) firist ne kuma malami dan Najeriya.Shi ne shugaban makaranta na farko kuma wanda ya kafa CMS Grammar School,Legas,kuma mahaifin ɗan kishin Najeriya Herbert Macaulay .


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search